Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA) na shirin kulla yarjejeniya da wasu kafafen yada labarai dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya, a wani mataki na fadada sha'anin samar da sahihan labarai da shirye-shirye masu nishadantarwa. Fabrairu 16, 2017
Ziyarar Babban Editan Muryar Amurka, Alhaji Aliyu Mustapha Na Sokoto a Wasu Kafafen Yada Labarai a Najeriya

5
Ziyarar Babban Editan Muryar Amurka, Alhaji Aliyu Mustapha Na Sokoto Ga Kafafen Yada Labarai a Najeriya, Fabrairu 16, 2017.

6
Allon Gidan Radiyon Jihar Gombe

7
Ziyarar Babban Editan Muryar Amurka, Alhaji Aliyu Mustapha Na Sokoto Ga Kafafen Yada Labarai a Najeriya, Fabrairu 16, 2017.

8