Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: ECOWAS Ta Yi Barazanar Amfani Da Karfin Soja Muddin Sojojin Nijar Ba Su Maido Da Bazoum Kan Mulki Ba - Agusta 5, 2023

Hassan Maina Kaina
Hassan Maina Kaina

Biyo Bayan juyin mulkin da sojoji sukai a kasar Nijar, Kungiyar kasashen Afirka ta yamma wato ECOWAS ta yi wani taron gaggawa a birnin Abuja inda ta sanyawa Nijar da dakarun juyin mulkin jerin takunkumai.

ECOWAS ta ce muddin sojojin na Nijar ba su maido da hambararren shugan demokradiyya ba, to za ta yi amfani da karfin soja don sake maida Bazoum kan mulki.

Saurari shirin a sauti:

TUBALIN TSARO: ECOWAS Ta Yi Barazanar Amfani Da Karfin Soja Muddin Sojojin Nijar Ba Su Maido Da Bazoum Kan Mulki Ba - Agusta 5, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:13:07 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG