No media source currently available
Mun duba matakan da hukumomin sufuri a Najeriya suka ce sun dauka na dawo da zirga-zirgar jirgin kasa na fasinja tsakanin Abuja da Kaduna a Arewacin kasa, da wasu rahotanni