No media source currently available
Shugaban Nijar Muhamad Bazoum ya ce za a tura karin dakaru don samar da tsaro a kauyukan yankin Tillaberi da ke yammacin kasar, inda ‘yan bindiga ke tilastawa mutane gudun hijira, da wasu rahotanni