Wani dalibi a Jami’ar Jos a Jahar Filato, wanda a baya can muka kawo muku labarin yadda ya kirikro wata fasaha dake taimakawa kurame sanin cewa sunyi bako in suna daki. To, yanzu fa likafa ta ci gaba, domin wani ya yaba da wannan yunkuri kuma ya aiko tallafi.
Facebook Forum