A wani taron koli da aka yi a birnin Pou dake kasar Faransa, Shugaba Emmanuel Macron da shugabannin kasashen yankin Sahel a Afirka sun amince da batun karfafa dangantakar hadin gwiwar dakarunsu don yaki da ‘yan ta’addan da suka addabi yankin na Sahel.
Facebook Forum