A wannan makon, za mu gabatar muku da kashi na biyu ne, a shirin da Taskar VOA ya gayyato kwararru daga Najeriya da Nijar da Kamaru domin amsa tambayoyin da kuka aiko mana a game da rigakafin coronavirus da wasu al'amura da suka shafi cutar.
A yi kallo lafiya.