Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Mutane A Wasu Kasashen Duniya Kamar Birnin New York Na Amurka Na Mayar Da Martani Ga Rikicin Isra'ila Ta Hanyar Yin Zanga-zanga

TASKAR VOA: Mutane A Wasu Kasashen Duniya Kamar Birnin New York Na Amurka Na Mayar Da Martani Ga Rikicin Isra'ila Ta Hanyar Yin Zanga-zanga
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

A birnin Kirkand na jihar Washington a Amurka, masu zanga-zangar goyon bayan Isra’ila da na Falasdinawa, sun so su ba hammata iska, yayin da suka fita kan tituna dauke da tutocin bangarorin da suka marawa baya, da wasu rahotanni

​
XS
SM
MD
LG