No media source currently available
TASKAR VOA: Acikin shirin Taskar na wannan makon, sakamakon zaben shugaban kasa a Amurka ya nuna Joe Biden na jam’iyyar Democrat ya lashe kuri’u mafiya yawa da za su iya bashi damar shiga White House, da wasu sauran labarai.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum