Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Da Ministan Shari'ar Najeriya Abubakar Malami


TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Da Ministan Shari'ar Najeriya Abubakar Malami
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:50 0:00

A lokacin wata ziyara da ya kawo nan birnin Washington DC, Ministan Ma’aikatar Shari’ar Najeriya, Abubakar Malami, ya shaidawa Sashen Hausa cewar kudaden Najeriya da aka boye a kasashen ketare, ana shirin maidawa kasar abun ta.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG