Yayin da ake ci gaba da fuskantar matsin rayuwa a Najeriya, mun duba yadda kaurar da wasu kamfanonin magunguna suka yi daga kasar ke shafan marasa lafiya.
Mun kula leka jihar Kaduna inda muka hadu da wani gurgu da ya rungumi sana’ar walda, har ma yake koya wa wasu masu nakasa sana’ar .