TASKAR VOA: Duba Akan Bankado Cin Hanci Da Rashawa A Kasashen Afirka
Shirin Taskar VOA na wannan makon ya duba al’amuran cin hanci da rashawa ne a kasashen Afirka. A farkon wannan shekarar, Transparency International, cikin rahotonta na 2023, ta ce yaki da cin hanci da rashawa ya fuskanci koma-baya sosai, inda a wasu kasashen, babu abunda da aka cimma a game da haka.