A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, jami’an lafiya a jamhoriar Nijar sun gudanar da wani gangamin ikon ido ga masu fama da yanar ido, a daidai lokacin da jami'ai suka ce akwai sama da mutane dari uku masu fama da lalurar makanta a fadin kasar.