No media source currently available
Gwamnatin Ghana ta nufi hukumar bayar da lamuni ta duniya IMF da kokon bara, na neman agajin farfado da tattalin arziki, yayin da hauhawar farashin kayayyakin masarufi a kasar ya karu zuwa kashi 29.8 cikin dari, da wasu rahotanni