Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kaddamar da shirin gwamnatin taraiyar Najeriya, na katin shaidar dan kasa, a Aso Rock Villa, da fatan zai taimaka wajen harkokin tsaro, 28 ga Agusta 2014.
Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, Yayi Amfani da Katin Shi a Naurar Banki na Dauki da Kanka, 30 ga Agusta 2014

5
Da katin sa na shaida dan kasa Shugaba Goodluck Jonathan..

6
Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, yayi amfani da katin shi a naurar Banki na dauki da kanka, 28 ga Agusta 2014.