Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban AmurkaYa Yi Nadamar Nada Sessions Atoni Janar


Jeff Sessions, Atoni Janar na Amurka
Jeff Sessions, Atoni Janar na Amurka

Jiya Laraba Trump ya fito karara ya yi nadamar nada Jeff Sessions a matsayin ajoni janar din kasar saboda ya tsame kansa daga binciken zaben 2016 inda Trump ya yi zaton Sessions zai kareshi

Jiya Laraba, shugaban Amurka Donald Trump yayi dana sani nada Session da yayi a zaman baban lauyan gwamnati ko kuma atoni janaral, domin Session bai yi wata wata ba ya tsame kansa daga binciken alakar dake akwai tsakanin yakin neman zaben shugaba Trump da kasar Rasha, sabili da ganawar da yayi da jakadan Rasha anan Amurka.

Shugaban Trump ya sha nuna takaicin yada Session ya tsame kansa daga binciken, ya bar shi ba tare da wanda zai yi masa biyaya ya kare shi ba. A saboda wannan takaicin, aka yi ta yayata jita jitan cewa kila shugaban na Amurka ya kori Session daga wannan mukami ya maye gurbin sa da wani.

To amma manyan yan jam’iyar Republican sun yiwa shugaban kashedi cewa kada ya kuskura ya kori Session suna tsoron cewa yin haka na iya zama dalilin tsige shugaban daga kan ragamar mulki.

Facebook Forum

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG