Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Amurka Barack Obama Ya Gana Da PM Isra'ila BB Netanyahu


Shugaban Amurka Barack Obama da PM Isra'ila Benjamin Netanyahu a ofishin shugaban Amurka, ranar litinin.
Shugaban Amurka Barack Obama da PM Isra'ila Benjamin Netanyahu a ofishin shugaban Amurka, ranar litinin.

Shugaban Amurka Barack Obama yayi kira ga friministan kasar Isra’ila, Netanhau dake ziyarar tintiba a nan Amurka, da ya yiwa Allah ya jinkirta daukan wani matakin kaiwa Iran harin soja.

Shugaban Amurka Barack Obama yayi kira ga friministan kasar Isra’ila, Netanyahu dake ziyarar tintiba a nan Amurka, da ya yiwa Allah ya jinkirta daukan wani matakin kaiwa Iran harin soja, a bari aga yadda takunkumin da aka azawa Iran zai yi aiki domin hanata kaiwa ga kera makaman nukiliya.

Amma duk da haka, Mr. Benjamin Netanyahu yaki sassaftowa daga kan bakansa na daukan matakin soja a kan Iran, yace wajibi ne kasarsa Isra’ila ta dauki matakan kare lafiyar makomarta.

A nata bangaren kuwa, kasar Iran ta sake musanta cewar tana kokarin kera makaman nukiliya, tace abinda take kokarin yi shine samun isassun makamashin bunkasa masana’antun kasar Iran domin karfafa zaman lafiya da cinikayya.

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG