Hotunan Shagulgulan Zagayowar Ranar Da Amurka Ta Samu 'Yancin Kai
Shagulgulan Zagayowar Ranar Da Amurka Ta Samu 'Yancin Kai
Kowace ranar 4 ga watan Yuli, rana ce da Amurkawa kan ware domin yin shagugulan tunawa da zagayowar ranar da kasar ta samun 'yancin kai daga Burtaniya. Akan ba da hutu a duk fadin kasar domin mutane su samu damar yin bukukuwa.

5
Masu Halartar Taron bikin murnar zagayowar ranar da Amurka ta samu 'yancin kai. Yuli, 4, 2017

6
Masu Halartar Taron bikin murnar zagayowar ranar da AMurka ta samu 'yancin kai. Yuli, 4, 2017

7
Mutane da dama ne suka halarci bikin domin kallon masu yin fareti a birnin Washington DC.Yuli, 4, 2017
Facebook Forum