Hukumomi a San Bernardino a California sun gano wadanda ake zargi da harbin kan mai uwa da wabi da yayi sanadiyar mutuwar mutane 14, da jirkita mutane17.
Harbin Kan Mai Uwa Da Wabi Na San Bernardino a Jihar Califonia
Hukumomi a San Bernardino a California sun gano wadanda ake zargi da harbin kan mai uwa da wabi da yayi sanadiyar mutuwar mutane 14, da jirkita mutane17.
![Carey Davis Magajin Garin San Bernardino Yana Jawabi ga Manema Labari Akan Harbin San Bernardino ](https://gdb.voanews.com/17246454-bff5-498f-be0c-c23165989930_cx5_cy7_cw88_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Carey Davis Magajin Garin San Bernardino Yana Jawabi ga Manema Labari Akan Harbin San Bernardino
![Farhan Khan Surukin Syed Farook Wanda Ake Zargi Da Harbin San Bernardino Yana Jawabi ](https://gdb.voanews.com/af30e8a2-9006-4d51-8a84-741c0bbd7e24_cx2_cy0_cw97_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Farhan Khan Surukin Syed Farook Wanda Ake Zargi Da Harbin San Bernardino Yana Jawabi
![Wani Dan Sanda Yana Gadi a Inda Aka sa Shingen Bincike Kusa da Wani Gida Da Ake Bincike ](https://gdb.voanews.com/d798ad1b-1e6f-4d45-b37d-166cb2fa97ce_cx11_cy8_cw89_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Wani Dan Sanda Yana Gadi a Inda Aka sa Shingen Bincike Kusa da Wani Gida Da Ake Bincike
![Jami'an Tsaro Da Motar Silke Suna Neman wadanda Suka yi Harbin San Bernardino ](https://gdb.voanews.com/56e17407-fba2-4026-8b8e-146bab4048b5_cx2_cy9_cw94_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Jami'an Tsaro Da Motar Silke Suna Neman wadanda Suka yi Harbin San Bernardino