Hukumomi a San Bernardino a California sun gano wadanda ake zargi da harbin kan mai uwa da wabi da yayi sanadiyar mutuwar mutane 14, da jirkita mutane17.
Harbin Kan Mai Uwa Da Wabi Na San Bernardino a Jihar Califonia
Hukumomi a San Bernardino a California sun gano wadanda ake zargi da harbin kan mai uwa da wabi da yayi sanadiyar mutuwar mutane 14, da jirkita mutane17.

9
Jami'an 'Yan Sanda Da Motocinsu Sunyi Layi a Kofar Gidan Daya Dahga Cikin Wadanda Ake Zargi Da Harbin San Bernardino

10
Shugaban 'Yan Sandan San Bernardino Jarrod Burguan Yana Tabbatarwa Manema Labarai cewa Syed Rizwan Farook, 28, and Tashfeen Malik, 27, ne Suka Kai Harin kan Mai uwa da Wabi