Yau Ce Ranar Da Fafaroma Ya Kai Ziyara A Fadar Whiite House Dake Birnin Washington, DC Na Kasar Amurka.
Shugaba Barack Obama Ya Marabci Fafaroma Francis A Fadar White House
Shugaba Barack Obama Tare Da Fafaroma Francis A Yayin Da Ake Gudanar Da Bikin Ziyarar Sa A Fadar White House Dake Birnin Washington, DC, Satumba 23, 2015.
![Fafaroma Francis Yana Mika Ma Jama'a Gaisuwa A Lokacin Da Yake Kan Hanyar sa Daga Fadar White House Zuwa Ofishin Difilomasiyya Na 'Yan Darikar Katilika A Birni Washington Dc, Satumba 23, 2015. ](https://gdb.voanews.com/90607fde-8ab3-48d9-bf7d-84c2c4445238_cx3_cy0_cw95_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Fafaroma Francis Yana Mika Ma Jama'a Gaisuwa A Lokacin Da Yake Kan Hanyar sa Daga Fadar White House Zuwa Ofishin Difilomasiyya Na 'Yan Darikar Katilika A Birni Washington Dc, Satumba 23, 2015.
![Shugaba Obama Da Fafaroma Francis Suna Karbar Gaisuwa Daga Tsofaffin Dakarun A murka A Fadar White House Dake Birnin Washington Dc, Satumba 23, 2015. ](https://gdb.voanews.com/b346b203-174f-4cdc-b8ae-d18840fa94e6_cx0_cy2_cw94_w1024_q10_r1_s.jpg)
10
Shugaba Obama Da Fafaroma Francis Suna Karbar Gaisuwa Daga Tsofaffin Dakarun A murka A Fadar White House Dake Birnin Washington Dc, Satumba 23, 2015.