Hotunan wata 'yar Najeriya a cikin 'yar cirani da ta haihu a gabar tekun kasar italiya akan hanyarsu ta zuwa turai, da dan da ta haifa mai suna Khalifa.
Ester Terry Wata 'Yar Najeriya da ta Haifu a Gabar Tekun Kasar Italiya

1
Ester Terry wata 'yar Najeriya da dan ta a hannu.

2
Ester Terry tare da Khalifa a Asibitin Catania a kasar Italiya.

3
Ester Terry tana sawa dan ta Khalifa safa a Asibiti Catania a kasar Italiya.

4
Ester da dan ta Khalifa a hannu.