Yau Ce Ranar Da Fafaroma Ya Kai Ziyara A Fadar Whiite House Dake Birnin Washington, DC Na Kasar Amurka.
Shugaba Barack Obama Ya Marabci Fafaroma Francis A Fadar White House
Shugaba Barack Obama Tare Da Fafaroma Francis A Yayin Da Ake Gudanar Da Bikin Ziyarar Sa A Fadar White House Dake Birnin Washington, DC, Satumba 23, 2015.

1
Shugaba Barack Obama Yana Zantawa Da Fafaroma Francis A Yayin Da Ake Gudanar Da Bikin Ziyarar Sa A Fadar White House, Satumba 23, 2015.

2
Ziyarar Fafaroma Francis A Kasar Amurka, Satumba 23, 2015.

3
Ziyarar Fafaroma Francis A Fadar White House, Satumba 23, 2015.

4
Shugaba Obama Da Fafaroma Francis A kasar Amurka, Satumba 23, 2015.