Shugaba Obama ya yiwa Shugaba Jonathan alkawari cewa Amurka zata taimaki Najeriya ta yaki ta'adanci. A ganawarsu kafin Jonathan ya gabatar da jawabinsa wurin babban taron Majalisar Dinikn Duniya, shugabannin sun tattauna kan harin ta'addanci da aka kai a kasar Kenya lamarin da yayi kwatankwacin abun dake faruwa a Najeriya.
Jonathan da Obama Sun Gana A New York

1
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a New York ranar 23 ga watan Satumba, 2013

2
Shugaba Obama ya gana da shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a New York ranar 23 ga watan Satumba, 2013

3
Shugaba Obama ya gana da shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a New York ranar 23 ga watan Satumba, 2013

4
Shugaba Obama a New York ranar 23 ga watan Satumba, 2013