Shugaba Obama ya yiwa Shugaba Jonathan alkawari cewa Amurka zata taimaki Najeriya ta yaki ta'adanci. A ganawarsu kafin Jonathan ya gabatar da jawabinsa wurin babban taron Majalisar Dinikn Duniya, shugabannin sun tattauna kan harin ta'addanci da aka kai a kasar Kenya lamarin da yayi kwatankwacin abun dake faruwa a Najeriya.
Jonathan da Obama Sun Gana A New York

5
Shugaba Obama ya gana da shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a New York ranar 23 ga watan Satumba, 2013

6
Shugaba Obama a New York ranar 23 ga watan Satumba, 2013

7
U.S. President Barack Obama meets with Nigeria's President Goodluck Jonathan in New York September 23, 2013.

8
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Ya Ziyarci Kasuwar Hadahadan Sayarda Hannun Jari Ta New York Ranar 23 Ga Watan Satumba Na Shekarar 2013.