Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Noman Rani Na Bana A Jihar Jigawa, Kashi Na Biyu - Disamba 12, 2023


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku ci gaba da tsokacin sakataren kungiyar manoman Najeriya ta AFAN da manoma kan batun kaddamar da noman rani na bana a jihar Jigawa da Ministan Harkokin Noma na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari, ya yi.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Shirin Noman Rani Na Bana A Jihar Jigawa 6'20'.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:39 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG