Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Shirin Noman Rani Na Bana A Jihar Jigawa, Kashi Na Daya - Disamba 5, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai duba batun shirin kaddamar da noman rani na bana a jihar Jigawa da Ministan Harkokin Noma na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari, ya yi.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Noman Rani Na Bana A Jihar Jigawa.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:20 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG