WASHINGTON D.C. — 
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu kuma na karshe kan batun yadda za'a magance rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Sokoto.
Saurari shirin cikin sauti:
 
Dandalin Mu Tattauna