WASHINGTON D.C. — 
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun hanyoyin da za'a magance fitina ko rashin jituwa tsakanin manoma da makiya a arewacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin:
 
Dandalin Mu Tattauna