Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kayan Marmari Sun Yi Tashin Gwauran Zabi A Nijar, 'Yan Kasuwa Sun Koka A Ghana Kan Tsadar Kaya - Maris 26, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya duba batun tashin gwauran zabi da kayan marmari suka yi a Nijar da kuma yadda 'yan kasuwa suka koka a Ghana kan tsadar kaya masarufi.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kayan Marmari Sun Yi Tashin Gwauran Zabi A Nijar, 'Yan Kasuwa Sun Koka A Ghana Tsadar Kaya.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:14 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG