Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Batun Samar Da Aikin Yi Da Ilmin Nakasassu A Nijar, Afrilu 26, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A cikin shirin na wannan makon; a makon da ya gabata shirin ya sauka a jihar Agadez dake yankin arewacin jamhuriyar Nijar inda a kashi na farko muka tattauna da shugaban kungiyar nakasassu na jihar Abdou Moutsallabi.

NIAMEY, NIGER - Abdou Moutsallabi ya yi mana bayani a game da gwagwarmayar da masu bukata ta musamman suka sa gaba don ganin sun taka babbar rawa wajen ciyar da al’umma. Rashin mutunta dokar da tayi tanadin kaso musamman a sha’anin samar da aikin yi da ilimin nakasassu na daga cikin batutuwan da za a ji yau a ci gaban shirin.

Nakasassu
Nakasassu

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

NAKASA BA KASAWA BA: Batun Samar Da Aikin Yi Da Ilmin Nakasassu A Nijar, Afrilu 26, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

XS
SM
MD
LG