0
Mazauna Kauyukan Adamawa na Tserewa daga Boko Haram, Fabrairu 1, 2015
Mayakan Boko Haram na cigaba da kai hare-hare akan kauyuka dake Jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, inda suke karkashe mutane, da sace-sace kuma babu wani soja da aka girke a wannan yanki domin kiyaye lafiyar fararen hula, a cewar mazauna Larabannan. Hoto kai 27 ga watan Janairu, 2015.
![Sojojin Najeriya akan wata motar yaki a lokacin da suke zagaye a wata karamar kasuwa a birnin Maiduguri.](https://gdb.voanews.com/950f9546-936e-4823-a6b5-60bdfd6980ad_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Sojojin Najeriya akan wata motar yaki a lokacin da suke zagaye a wata karamar kasuwa a birnin Maiduguri.
![Sojojin Najeriya akan wata motar yaki a lokacin da suke zagaye a wata karamar kasuwa a birnin Maiduguri.](https://gdb.voanews.com/5edd2842-8b4e-4e9c-9ff6-24ad51af7377_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Sojojin Najeriya akan wata motar yaki a lokacin da suke zagaye a wata karamar kasuwa a birnin Maiduguri.
![Mazauna kauyukan Adamawa na tserewa daga Boko Haram.](https://gdb.voanews.com/c1f253af-af17-4a2c-bb6c-62a43e5cf771_w1024_q10_s.jpg)
7
Mazauna kauyukan Adamawa na tserewa daga Boko Haram.
![Mazauna kauyukan Adamawa na tserewa daga Boko Haram.](https://gdb.voanews.com/2069806e-0ee0-4506-9c94-50323d402bd1_w1024_q10_s.jpg)
8
Mazauna kauyukan Adamawa na tserewa daga Boko Haram.