Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon na hannun daman Sani Abacha wanda aka sako kwana kwanan nan daga kurkuku yana nuna kaunarsa ga jama'a a Kano.
Manjo Hamza Al-Mustapha Yana Gaida Mutanen Dake Zumudin Ganinsa a Kano

5
Al-Mustapha a tsaye cikin mota kewaye da mutane yayin da shi ma yake amsa masu.

6
Al-Mustapha yana tsaye a cikin mota yana amincewa da gaisuwar mutanen da suka yi cicirindon tarbarsa.

7
Dubun dubatan jama'a da suka yi dafifi domin su ga Al-Mustapha da idanunsu yayin da ya sauka Kano.