A kalla mutane 21 suka mutu inji ‘yan sanda kari akan wadanda suka faru a wannan shekaran sanadiyar fashewar abunda ake zata Bom ne a wajen kasuwanci mai cunkoson jama’a, a birnin taraiyan Najeriya Abuja ranar Laraba.
Ma’aikatan Agaji na Taimakawa Wadanda Suka ji Rauni a Inda Bom ya Fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014

9
Ma’aikatan agaji na taimakawa wadanda suka ji rauni a inda bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.