A kalla mutane 21 suka mutu inji ‘yan sanda kari akan wadanda suka faru a wannan shekaran sanadiyar fashewar abunda ake zata bom ne a wajen kasuwanci mai cunkoson jama’a, a birnin taraiyan Najeriya Abuja ranar Laraba.
Fashewar Bom a Banex Plaza a Abuja 26, ga Yuni 2014
![Fashewar bom a Banex Plaza a Abuja 26, ga Yuni 2014.](https://gdb.voanews.com/d499dc66-1c41-44a7-90ec-70927c5a083c_cx0_cy2_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Fashewar bom a Banex Plaza a Abuja 26, ga Yuni 2014.
![Ma’aikatan agaji na taimakawa wadanda suka ji rauni a inda bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.](https://gdb.voanews.com/a8a4543b-b999-4ff1-a6d5-dc7df67ffea4_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Ma’aikatan agaji na taimakawa wadanda suka ji rauni a inda bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.
![Sojojin na sintiri a inda Bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.](https://gdb.voanews.com/95d4cc9b-beab-4011-975f-f3128ba8bbfc_cx0_cy3_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Sojojin na sintiri a inda Bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.
![Ma’aikatan agaji na taimakawa wadanda suka ji rauni a inda bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.](https://gdb.voanews.com/ad89ec89-cabb-4c8d-9695-b164c448275c_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Ma’aikatan agaji na taimakawa wadanda suka ji rauni a inda bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.