A kalla mutane 21 suka mutu inji ‘yan sanda kari akan wadanda suka faru a wannan shekaran sanadiyar fashewar abunda ake zata Bom ne a wajen kasuwanci mai cunkoson jama’a, a birnin taraiyan Najeriya Abuja ranar Laraba.
Ma’aikatan Agaji na Taimakawa Wadanda Suka ji Rauni a Inda Bom ya Fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014

1
Fashewar bom a Banex Plaza a Abuja 26, ga Yuni 2014.

2
Wata mace na bayani a inda bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.

3
Wani da yaji rauni a sanadiyar fashewar bom a Asibitin Maitama a Abuja 25, ga Yuni 2014.

4
Wani da yaji rauni a sanadiyar fashewar bom a Asibitin Maitama a Abuja 25, ga Yuni 2014.