Dubban mata daga kowane bangare na Najeriya sun hallara a Abuja, babban birnin tarayya, domin nuna bakin ciki da fusatarsu game.
Larabar Nan ne Dubban Mata Suka Yi Gangami a Abuja, Afrilu 30, 2014

1
Shugaban Majalisar Dattawa David Mark da Shugaban Majalisar Wakilai Aminu Waziri Tambuwal suna yi wa Mata jawabi a kofar Majalisa a cikin ruwan sama.

2
Another set of protesting women at the Unity Fountain in Abuja.

3
Segun Adeniyi, Barr Maryam Uwais, former Minoster of Education Oby Ezekwesili and a friend of the group at the Unity Fountain Abuja.

4
Uwargidan Atiku Abubakar, Titi Abubakar a lokacin da suke zanga-zangar lumana domin kira ga hukumomi su nemo dalibai mata da aka sace a Cibok makonni biyu da suka wuce.