No media source currently available
LAFIYARMU: A cikin shirin wannan makon Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce sama da mutane miliyan uku da dubu dari hudu ne suke mutuwa ko wacce shekara sakamakon kamuwa da cututtuka da ake samu daga gurbataccen ruwa, da wasu sauran labarai.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum