ABUJA, NIGERIA —
A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Tukur Isma’il a kan shan magani ba bisa shawarin likita ba musamman magunguna masu kara kuzari ko na ciwon jiki da mutane ke yawan yi.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna