ABUJA, NIGERIA — 
A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne tare da shugaban asibitibin dabbobi na jihar Sokoto a Najeriya, Dr. Lawali Bello Yahaya kan irin alakar da ke tsakani bijirewar cututtuka ga magunguna a dabbobi da mutane.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna