Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalolin Yawan Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba:Kashi Na Biyu, Janairu 02, 2025


Hauwa Umar
Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa kan shan magunguna ba bisa ka'ida ba da wasu mutane ke yawan yi, musamman magungunan ciwon jiki.

Za mu ji shawarwari game da hakan don gujewa samun matsaloli.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalolin Yawan Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba: Kashi Na Biyu, Janairu 02, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:20 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG