.
Hoton juyin mulki a Bukina Faso
- Ladan Ayawa
Yanzu haka an rushe dukkan hukumomin kasar Bukina Faso,Kuma an nada babban na hannun daman tsohon shugaba Blaise Campaore a matsayin shugaban cibiyar demokaradiyya wato ( National Council for Democracy)Sai dai kuma ana ta zanga-zanga a kan tituna sakamakon juyin mulki da aka yi.

5
Masu zanga zanga ke taken juyin mulki a birnin Wagadugu na kasar Bukina Faso a ranar 17 ga watan Satunbar shekarar 2015

6
Birgdiya Janar Diendere na Bukina Faso

7
Cincirindon Mutane jim kadan da bayyana batunn juyin mulki a ranar 17 ga watan satunbar shekarar 2015

8
Cincirindon jamaa jim kadan da bayyana juyin mulki a kasar Bukina faso a ranar 17 ga watan satunbar shekarar 2015