.
Hoton juyin mulki a Bukina Faso
- Ladan Ayawa
Yanzu haka an rushe dukkan hukumomin kasar Bukina Faso,Kuma an nada babban na hannun daman tsohon shugaba Blaise Campaore a matsayin shugaban cibiyar demokaradiyya wato ( National Council for Democracy)Sai dai kuma ana ta zanga-zanga a kan tituna sakamakon juyin mulki da aka yi.

9
Ana yi wa daya daga cikin wadanda suka samu rauni lokacin zanga-zanga magani a asibitin birnin Wagadugu na kasar Bukina Faso a ranar 17 ga watan satunba,shekarar 2015

10
Ana yi wa daya daga cikin wadanda suka samu rauni lokacin zanga-zanga magani a asibitin birnin Wagadugu na kasar Bukina Faso a ranar 17 ga watan satunba,shekarar 2015

11
Laftanar Kanar Mamadou Bamba mai magana da yawun sojojin da suka yi juyin mulki, sailin da yake karanta jawabin sa a gidan talabijin a bukina faso ranar 17 ga watan satunba

12
Cincirindon jamaa jim kadan da aka bayyana juyin mulki a Wagadugu babban birnin Bukina Faso a ranar 16 ga watan Satunbar shekarar 2015