LEGAS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yadda ‘yan majalisar dokokin jihar Jigawa su ka hinmatu wajen ba da tallafin saka yara a makaranta bayan da lissafin hukumar UNICEF ya nuna akwai yara kusan miliyan daya da basa zuwa makaranta a jihar.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna