Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Jami’ar Al-Muhibbah Da Mace Ta Farko A Arewacin Najeriya Ta Kafa, Nuwamba 25, 2024


Babangida Jibrin
Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne da mace ta farko Dr. Aisha Bauchi, da ta kafa jami'an karatu na Al-Muhibbah Open University a gida mai zaman kansa domin bunkasa ilimin mata da matasa a Arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Jami’ar Al-Muhibbah Da Mace Ta Farko A Arewacin Najeriya Ta Kafa, Nuwamba 25, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG