Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumomin Nijar Sun Ci Tarar Kamfanonin Wayar Sadarwa


Kamfanonin Wayar Sadarwa
Kamfanonin Wayar Sadarwa

A taron manema labaran da  suka kira a ranar litinin 17 ga watan Yuli, shugabanin hukumar ARCEP sun fara ne da yin bayani game da binciken da jami’an hukumar suka gudanar a yankunan da jama’a suka koka da rashin ingancin layin wayar salula a shekarar 2021.

A jamhuriyar Nijar hukumar kula da kamfanonin wayar sadarwa ta ci tarar wasu kamfanonin wayar tafi da gidanka dubban milioyon CFA bayan zagayen da ma’aikatan hukumar suka gudanar a jihohin kasar ya gano laifuka da dama da suka saba yarjejeniyar da kamfanonin suka cimma da gwamnatin ta Nijer kafin ta ba su lasisin soma aiki.

Layin wayar telephone
Layin wayar telephone

A taron manema labaran da suka kira a ranar litinin 17 ga watan Yuli, shugabanin hukumar ARCEP sun fara ne da yin bayani game da binciken da jami’an hukumar suka gudanar a yankunan da jama’a suka koka da rashin ingancin layin wayar telephone a shekarar 2021.

Dukkan damammakin da hukumar ta ARCEP ta ce ta bai wa wadanan kamfanoni domin su gyara laifukan da suke aikatawa abin ya ci tura, mafarin da ya sa aka ci su tara kamar yadda dokokin Nijar suka yi tanadi.

Muryar Amurka ta tuntubi wani jami’i a Zamani com, Hashim Ali domin jin matsayin kamfanin game da wannan hukunci, sai dai bai daga wayarsa ba to amma jami’in kamfanin Niger Telecom Malam Talibi da muka zanta da shi ta waya ya bukaci a ba shi lokaci idan ya gama tattara bayanai zai waiwaye mu.

Saurari rahoton a s sauti :

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:37 0:00

Dandalin Mu Tattauna

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG