Bayan ta sanar da dage zaben shugaban kasa da na ‘yan Majalisun Dokoki, hukumar zaben Najeriya ta INEC ta na gudanar da wani taro da masu ruwa da tsaki a babban zauren taron kasa da kasa dake Abuja, inda hukumar ta bada cikakken bayani a kan dalilan da ya sa ta dage zaben na yau Asabar.
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki
![Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja](https://gdb.voanews.com/f44822c9-ef86-40b7-899a-055c57164cbc_w1024_q10_s.jpg)
1
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja
![Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja](https://gdb.voanews.com/7ed18bad-4c5a-4400-aa37-b9721a95e0c8_w1024_q10_s.jpg)
2
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja
![Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja](https://gdb.voanews.com/b8fbc154-6bde-44c1-a3bc-313669b6cdbd_w1024_q10_s.jpg)
3
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja
![Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja](https://gdb.voanews.com/798fbded-ce0f-4c1e-b6d6-03bffee3c4eb_w1024_q10_s.jpg)
4
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja
Facebook Forum