Bayan ta sanar da dage zaben shugaban kasa da na ‘yan Majalisun Dokoki, hukumar zaben Najeriya ta INEC ta na gudanar da wani taro da masu ruwa da tsaki a babban zauren taron kasa da kasa dake Abuja, inda hukumar ta bada cikakken bayani a kan dalilan da ya sa ta dage zaben na yau Asabar.
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki

5
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja

6
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja

7
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki a Abuja
Facebook Forum