Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kai ziyarar aiki a babban birnin kasar Isra'ila wato Jerusalem bayan kwashe makonni da dama Falasdinawa na zanga-zangar kin amincewa da haka.
Hotunan Ziyarar Aiki Da Mataimakin Shugaban Amurka Mike Pence Yake Yi A Isra'ila

1
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a majalisar dokokin Isra'ila inda ya gana da 'yan majalisar,da suma Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

2
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a brinin Qudus ko Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

3
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

4
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018
Facebook Forum