Yayinda da rundunar sojojin hadin gwuiwar kasashen dake fafatawa da Boko Haram ke cigaba da kakkabe 'yan ta'addan a kan iyakokin Nijar da Najeriya, har zuwa Tafkin Chadi, an bude cibiyar horas da 'yan Boko Haram da suka mika kai tun watan Disamban bara a Diffa. A wannan cibiyar ce wakilin Muryar Amurka a Nijar Nicolas Pinault ya gamu da wasu 'yan Boko Haram da suka tuba
Hotunan 'Yan Boko Haram da Suka Tuba a Nijar
Yayinda da rundunar sojojin hadin gwuiwar kasashen dake fafatawa da Boko Haram ke cigaba da kakkabe 'yan ta'addan a kan iyakokin Nijar da Najeriya, har zuwa Tafkin Chadi, an bude cibiyar horas da 'yan Boko Haram da suka mika kai tun watan Disamban bara a Diffa. A wannan cibiyar ce wakilin Muryar Amurka a Nijar Nicolas Pinault ya gamu da wasu 'yan Boko Haram da suka tuba
![Daya daga cikin ginin cibiyar horas da 'yan Boko Haram, Diffa, Nijar, ranar 17 ga watan Afirilu 2017 (VOA/Nicolas Pinault)](https://gdb.voanews.com/ca69357a-9346-444a-9ca1-728d4b559a7c_w1024_q10_s.jpg)
5
Daya daga cikin ginin cibiyar horas da 'yan Boko Haram, Diffa, Nijar, ranar 17 ga watan Afirilu 2017 (VOA/Nicolas Pinault)
![Wasu tsoffin mayakan Boko Haram da suka tuba a Diffa, Nijar, 17 ga watan Afirilu, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)](https://gdb.voanews.com/328c7b35-10e9-40e8-aadb-6762fae45fa7_w1024_q10_s.jpg)
6
Wasu tsoffin mayakan Boko Haram da suka tuba a Diffa, Nijar, 17 ga watan Afirilu, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)
![Ibrahim Malam Toura, dan shekara 14 da 'yan Boko Haram suka sace tun yana dan yaro karami shi ma yana Diffa, Nijar, 17 ga watan Afirilu 2017 (VOA/Nicolas Pinault)](https://gdb.voanews.com/40497637-ca60-4ca1-94e8-1f47c2a5a509_w1024_q10_s.jpg)
7
Ibrahim Malam Toura, dan shekara 14 da 'yan Boko Haram suka sace tun yana dan yaro karami shi ma yana Diffa, Nijar, 17 ga watan Afirilu 2017 (VOA/Nicolas Pinault)
![Malam Boucar Adam, da malamin makaranta ne kafin ya shiga kungiyar Boko Haram. Yana yi kamar bai taba yin kisa ba ko aikata wani mugun aiki yayinda yake yiwa kungiyar aiki a matsayin likita na bogi. Ya bar kungiyar bayan da ya gane cewa addinin Islama addini ne da yake koyas da zaman lafiya ba kashe mutane ba. Yana Diffa, Nijar ranar 17 ga watan Afirilu 2017 (VOA/Nicolas Pinault)](https://gdb.voanews.com/5b873560-5243-4864-bc08-ed2f0858f883_w1024_q10_s.jpg)
8
Malam Boucar Adam, da malamin makaranta ne kafin ya shiga kungiyar Boko Haram. Yana yi kamar bai taba yin kisa ba ko aikata wani mugun aiki yayinda yake yiwa kungiyar aiki a matsayin likita na bogi. Ya bar kungiyar bayan da ya gane cewa addinin Islama addini ne da yake koyas da zaman lafiya ba kashe mutane ba. Yana Diffa, Nijar ranar 17 ga watan Afirilu 2017 (VOA/Nicolas Pinault)
Facebook Forum